iqna

IQNA

bankin muslunci
Tehran (IQNA) An kaddamar da asusun farko da ya dace da Shari'ar Musulunci a bankin "Trust Finance" na Uganda.
Lambar Labari: 3488089    Ranar Watsawa : 2022/10/29

Tehran (IQNA) Harkokin mu’amalar kudade bisa tsarin muslunci na samun karbuwa a kasar Afirka ta kudu.
Lambar Labari: 3485937    Ranar Watsawa : 2021/05/22

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da wani shiri na bayar da horo kan ayyukan bankin muslunci a kasar Gambia, wanda cibiyar kula da harkokin kudi da ayyukan tattalin arziki ta yammacin Afirka WAIFEM ta dauki nauyin shiryawa.
Lambar Labari: 3481783    Ranar Watsawa : 2017/08/09

Bangaren kasa da kasa, Asusun bayar da lamuni na duniya IMF ya amince da wasu daga cikin shawarwarin da bankin musulunci ya gabatar dangane da harkokin kudade a bankuna.
Lambar Labari: 3481262    Ranar Watsawa : 2017/02/25

Bangaren kasa da kasa, ayyukan bankin musulunci na ci gaba da bunkasa a kasar Mauritania.
Lambar Labari: 3481171    Ranar Watsawa : 2017/01/26

Bangaren kasa da kasa, gwamnatin kasar Morocco ta sanar da cewa za ta bayar da dama ga wasu bankunan kasar domin bude rassan bankin muslunci a kasar.
Lambar Labari: 3481107    Ranar Watsawa : 2017/01/06

Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da zaman taro kan harkokin bankin muslunci a kasar Jibouti tare da halartar wasu daga cikin shugabannin kasashen nahiyar Afirka.
Lambar Labari: 3480903    Ranar Watsawa : 2016/11/03